News
Kungiyar Masu Yabon Mazon Allah (SAW) Na Kasa, Sun Baiwa Gwamnan Yobe Lambar Yabo
Daga Idriss Hussaini Nguru
Kungiyar masu yabon Manzo Allah (SAW) na kasa, sun baiwa Gwamnan Jihar Yobe, Hon. Mai Mala Buni, lambar yabo kan kokari da hidima da yakewa addinin musulunci.
Mai baiwa Gwamna shawara kan harkokin adini, Ustaz Babagana Malam Kyari, wadda ya mika lambar yabon a madadin Kungiyar, yace Kungiyar tana godiya da kokarin da Gomna yake baiwa adini da fatan wanan girmamawar zai kara wa Gomna hazaka.
Idriss Hussaini Nguru
Advertisements
