Connect with us

News

Dole Coci-Coci su cire hanunsu a zaben 2023 – Shugaban CAN

Published

on

DAGA MARYAM BASHIR MUSA

 

 

Advertisement

 

 

Advertisement

Shugaban kungiyar Kiristoci ta Najeriya Dakta Daniel Okoh, ya umarci shugabannin Kiristoci da majami’un da ke fadin kasar da kada su shiga harkokin zaben kasar.

Jaridar punch a Najeriya ta ambato mista Okoh na umartar ‘yan kasar da su yi nazari mai zurfi wajen zabar wanda zai jagoranci kasar a zaben shugaban kasar da ke tafe.

Advertisement

Ana tuhumar Abba kyari da kin bayyana kadarori

Mista Okoh ya yi wannan kira ne a birnin Onitsha lokacin bikin zagayowar ranar haihuwar shugaban Cocin Mission International, Bishop Paul Nwachukwu.

Advertisement

Ya ce ya yi imanin cewa akwai muhimmiyar rawa da majami’u za su taka wajen samar da shugaban kasar na gaba.

”Bai kamata majami’u su saka hannu cikin al’amuran zabe ba, to amma ya wajaba a kansu su tabbatar da cewa sun taimaka wa mutane wajen zabar shugaban da ya dace, saboda makomar kasar na hannunsu”, in ji shi.

Advertisement
Advertisements
Advertisement
Click to comment

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Trending