News
Atiku abubakar ko mahaifarsa bazai Ciba cewar buba galadima
Daga Yasir sani Abdullah
Shugaban kwamati Kuma jigo a jam,iyyar NNPP Eng buba galadima ya,ce atiku abubakar ko local government din,sa bazai Ciba ballantana cin Zabe a jihar adamawa
Buba galadima ya bayyana hakkanne lokacin da yake tattaunawa da gidan radio na DW
Ya,ce Kuma tsohan gwamnan kano malan Ibrahim shekarau ya cu,cesu ya Kuma cutar da Al,ummar jahar kano bisa barin jam,iyyar NNPP da ya,ye ya koma jam,iyyar PDP yabi atiku abubakar
Galadima yace jam,iyyar NNPP bata ki cikawa shekarau alkawarin da taiba saidai shi malam shekarau ne ya fito da wasu Yan dalilan sa na babu gyara babu dalili
Yace shekarau ya rubutomusu takarda akan yanaso a bashi Yan takara Talatin da Daya cikin arba,in da suke dasu a cikin majalisar dattawa ta kano Kuma yanaso a bashi 13 cikin 24 da suke dasu a majalisar wakilai Wanda Kuma Suma sunada mutanan da suke da,su tun kafin shigowar shekarau jam,iyyar NNPP
Galadima ya Kara da cewa sunji dadi sosai da fitar malan shekarau tun yanzu daga cikin jam,iyyar su domin kuwa ko sunci Zabe kamar Basu ci bane domin kuwa sunyi kitso da karkwata
Kuma daga Karshen ya,ce babu Wanda zai rasa takararsa a cikin ya,Yan da malan shekarau ya shigo dasu cikin jam,iyya
-
News7 days agoShekara Kwana: Shekaru 24 Kenan Da Hatsarin Jirgin Sama A Unguwar Gwammaja Dake Jihar Kano
-
News4 days agoKotu Ta Daure Wani Limamin Masallacin Juma’a Wata 1 Kan Tura Bidiyon Tsaraici Ga Matar Aure A Kano
-
News6 days agoƘalubalen Da Masu Ƙananan Sana’o’i Ke Fuskanta Saboda Ƙarancin Wutar Lantarki A Kano
