Connect with us

News

Ku bai wa jami’an tsaron kasarmu hadin kai – Buhari

Published

on

Muhammadu Buhari
DAGA KABIRU BASIRU FULATAN 

Shugaban Najeriya Muhammadu Buhari ya umarci ‘yan Najeriya ta du samu kwarin gwiwwa daga jami’an tsaron kasar, wajen kawo dawwamammen zaman lafiya da kwanciyar hankali a kasar.

A wata sanarwa da mataimaki na musamman ga shugaban kan kafofin yada labarai femi Adesina ya sanya wa hannau, ya ce shugaban ya tabbatar wa ‘yan kasar cewa jami’an tsaron kasar za su ci gaba da gudanar da aiki domin kawo karshen matsalolin tsaro da kasar ke fuskanta.

Advertisement

Shugaban Kwamitin Amintattu Na PDP Ya Yi Murabus

Shugaban na wannan magana ne yayin wani bikin kadammar da wasannin sojin ruwa a birnin Legas, inda

Advertisement

Shugaban ya kara bayyana muhimmancin hadin kai tsakanin jami’an sojin kasar da sauran jami’an tsaro da kuma sauran al’uma wajen kawo zaman lafiya da inganta tsaron kasa.

Advertisement
Advertisements
Advertisement
Click to comment

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Trending