Connect with us

News

Ambaliyar ruwa :NEMA tayi rabon tallafin kaya a nguru.

Published

on

DAGA Idriss Hussaini and Usman Abdullahi jibrin.

 

Advertisement

 

 

Advertisement

 

Abinda akayi totalin mutane dubu daya da saba’in da takwas 1,078 ne zasu samu kayan jinkai daga SEMA/NEMA karamar Hukumar Nguru.

Advertisement

Rana ta farko An rabawa mutane Sama da 400 Dari hudu ne suka samu wannan kayaikin wanda iftala’in ya shafa.

Gwamnatin jahar yobe ta rabawa mutane akalla mutane 1000 acikin 1078.

Advertisement

 

Ƴar shekara 13 ta haddace da rubuta Alkur’ani a Katsina

Advertisement

tun har ranar lahadi 4 September 2022, shugaban hukumar bada agajin gaggawa ( NEMA) na shiyar arewa maso gabas na kasa ya mikawa gwamnatin jihar Yobe kayan jinkan da gwamnatin tarayya ta bayar domin wanda iftila’in ambaliyan ruwan saman ya shafa don su Amfana dashi.

Shugaban ( NEMA) na shiyar arewa maso gabas na kasa, amadadin gwamnatin tarayya ya jajantawa wadanda iftila’in ya shafa da kuma shuwagabannin karamar Hukumar Nguru.
Shugaban ya kara da cewa wannan kayan tallafin kananan hukumomi 6 ne zasu Amfana dashi ( Bade, jakusko, Nguru, gulani, yusufari da gujba) kuma ya tabbatarwa da gwamnatin jihar yobe cewa SEMA/NEMA zasuci gaba da yin hadin gwiwa.

Advertisement

Kakakin majalisan jihar yobe Hon Ahmed Mirwa Lawan shine ya karbi kayan jinkan a madadin gwamnatin jihar yobe. Hon. Mirwa lawan ya godewa Hukumar ( NEMA) tare da tabbatarwa za’ayi rabo bisa adalchi har kayan ya isa hannuwan wadanda abun ya shafa.

Kakakin majalisan jihar yobe Hon. Ahmad mirwa lawan yayiwa mai girma gwamnan jihar yobe Mai Mala Buni, da shugaban majalisan dattijai Sen Ahmad Ibrahim Lawan godiya bisa nuna gagarimar kwazonsu wajen ganin cewa antallafawa al-ummar da iftila’in ya shafa.

Advertisement

Hukumar Bada Agajin Gaggawa Ta Jihar Yobe (SEMA) Ta Gama Bada Tallafin Jiya Alhamis ma sun dauki kwanaki Biyar 5 Suna bayarwa da tallafin 08/09/2022. A Karamar Hukumar Nguru..

Al’ummar Da Iftila’in Ambaliyar Ruwan da rushewar gidaje Wanda Yashafa A garin Nguru, jahar yobe State.

Advertisement

Mutane 1000 dudu daya ne Suka Samu Wannan Tallafin Daga Sassa Daban Daban Na Karamar Hukumar Nguru .

Hukumar Ta Bada Wannan Tallafin ne Domin Rage Radadin Iftila’in Da Yasamu Al’ummar
Allah Yakara Tsaremu Daga Dikkannin Wata Masifa Amiiinn

Advertisement

Kayayyakin da hukumomin biyu suka rabawa wadanda iftila’in ambaliyan ruwan ya sama, Ya shafa za’a basu kayyayakin kamar haka: sun fada da kayan gini, kayan abinci,kungiyoyin dai sune NEMA da Kuma SEMA

Shugaban karamar Hukumar Nguru Alhaji Madu Kachallah da sauran manya manya sun yabawa gwamnati bisa tallafawa al-umman da iftila’in ya shafa.

Advertisement

mutane suna cigaba da Addu’a abisa Tallafin da gwamnatin ta musu, Musamman Mai girma gwamna yobe State Mai Mala Buni dama sauran kungiyoyi.

 

Advertisement
Advertisements
Advertisement
Click to comment

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Trending