Connect with us

News

Wutar lantarki ta fara dawo wa a faɗin Nijeriya — TCN

Published

on

TCN

DAGA KABIRU BASIRU FULATAN

 

Advertisement

 

 

Advertisement

 

 

Advertisement

 

 

Advertisement

 

 

Advertisement

 

 

Advertisement

Kamfanin rarraba wutar lantarki na Kasa (TCN) ya ce an fara aikin gyaran layin wutar ƙasa da ya sauka gaba ɗaya a faɗin ƙasar nan a safiyar yau Litinin din nan.

“An fara dawo da sashin layin da abin ya shafa kai tsaye da karfe 11.55 na safe, inda Osogbo da Ihovbor suka koma kan layi.

Advertisement

” sai Jebba da Osogbo, Kainji da Jebba, Benin da Onisha, Shiroro da Kaduna, Shiroro da Katampe, da Alaoji da Ikot. Ekpene, ”in ji shi a cikin wata sanarwa a ranar Litinin.

“Sauran sun hada da Lokoja da Gwagwalada, Odukpani da Ikot Ekpene, Benin da Omotosho, Oke-Aro da Ikeja west, Egbin da Oke-Aro and Kaduna da Kano.” in ji sanarwar

Advertisement
Advertisements
Advertisement
Click to comment

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Trending