Connect with us

News

Mutum miliyan huɗu ne suka ziyarci Ƙabarin Manzon Allah a cikin wata uku

Published

on

Kabarin Manzon Allah SAW

DAGA MUHAMMAD MUHAMMAD ZAHRADDIN

Mutum miliyan huɗu ne suka ziyarci Kabarin Manzon Allah SAW a Madina cikin wata ukun farko na shekarar Musulunci ta bana.

NAFDAC ta yi gargadi kan jabun maganin Augmentin

Shafin da ke kula da Masallatai Biyu Masu Daraja na Saudiyya na Makkah da Madina, Haramain Sharifain ne ya bayyana hakan a Facebook ranar Lahadi.

Kazalika shafin ya ce yawan wadanda suka ziyarci Raudah kuwa da ke cikin Masallacin Manzon Allah ya haura miliyan huɗu a ɗan tsakanin.

BBC HAUSA

Advertisement

Advertisements
Advertisement
Click to comment

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Trending