Connect with us

News

Kwankwaso ya ƙaddamar da manufofinsa na takarar shugaban Najeriya

Published

on

DAGA KABIRU BASIRU FULATAN 

 

 

 

 

A Najeriya, a yau ne dan takarar shugaban kasa na jam`iyyar NNPP, Injiniya Rabi`u Musa Kwankwaso ya kaddamar kundin manufofinsa, wanda ya kunshi kudurce-kudurce da hanyoyin da zai bi wajen aiwatar da su idan ya samu nasarar zama shugaban Najeriya.

Advertisement

Darajar Naira ta yi faɗuwa mafi muni bayan sanar da shirin sauya fasalin kudin Nijeriya

Cikin manufofin har da aniyar inganta tsaro ta hanyar kara yawan jami`na tsaron, da kula da lafiyar mata masu juna biyu kyauta da kuma tsawaita amfani da sakamakon jarrabawar shiga jami’a, wato Jamb.

Advertisements
Advertisement
Click to comment

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Trending