Sports
Qatar 2022: Argentina Ta Kai Kwata-Fainal
DAGA MUHAMMAD MUHAMMAD ZAHRADDIN
Kasar Argentina ta casa Austaraliya da 2-1 a wasan Matakin ’Yan 16 na Gasar Kofin Duniya.
Da haka Argentina ta zama kasa ta biyu da ta tsallaka zuwa Kwata-Fainal, bayan Netherlands da ta casa Amurka da 3-1 a gasar da ke gudana a kasar Qatar.
Ana sa ran kasashen biyu — Argentina da Netherlands — za su kara da juna a matakin na Kwata-Fainal.
Advertisements
-
News2 days ago
Shettima @60: Haƙurinsa, Biyayyarsa Sun Taimaka Wajen Ciyar Da Manufofin Shugaba Tinubu Gaba — Kwankwaso
-
News5 days ago
KANO:’Yan Mata Uku ’Yan Gida Ɗaya Sun Mutu A Kifewar kwale-kwale A Tiga
-
News5 days ago
Kwamitin Tsara Kundin Yakin Neman Zaɓen Gwamnan Kano Ya Yi Taron Tsare-tsare Manufofin Ci Gaban Jihar A Kaduna
