Connect with us

Sports

Qatar 2022: Croatia ta doke Brazil a Gasar Kofin Duniya

Published

on

DAGA KABIRU BASIRU FULATAN 

 

 

Advertisement

 

Tawagar ƙwallon ƙafar Croatia ta doke ta Brazil a bugun finareti a wasan zagayen kwata fayinal da suka fafata na Gasar Kofi Duniya da ke gudana a Qatar.

Advertisement

Croatia ta ci wasan da 4-2 bayan wasa ya tashi 1-1.

Advertisement
Advertisements
Advertisement
Click to comment

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Trending