Connect with us

Sports

Qatar 2022: Kocin Brazil Ya Ajiye Aikinsa

Published

on

DAGA KABIRU BASIRU FULATAN 

 

 

 

Kocin Brazil, Tite, ya ajiye aikinsa na horar da tawagar ’yan wasan kasar bayan rashin zuwa matakin Kusa Da Na Karshe a Gasar Kofin Duniya da ke gudana a kasar Qatar.

 

Advertisement

Tite ya ajiye aikinsa ne jim kadan bayan Crotia ta doke Brazil a bugun fanareti a wasan Kwata-Fainal da suka buga ranar Juma’a.

INEC za ta sauya wa rumfunan zaɓe 357 waje a Katsina sabo da rashin tsaro

 

A matakin Kwata-Fainal, Croatia ta fitar da Japan a zagayen ’Yan 16 a bugun fanareti, sannan ta maimaita irin wannan nasara a karawarta da Brazil a yammacin ranar Juma’a.

 

A 2016 ne Tite ya karbi ragamar horar da tawagar ’yan wasan, inda ya jagorance ta wajen lashe Gasar Copa America a 2019

Advertisement
Advertisements
Advertisement
Click to comment

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Trending