Connect with us

Sports

Newcastle ta amince ta ɗauki Gordon daga Everton

Published

on

DAGA MUHAMMAD MUHAMMAD ZAHRADDIN 

 

Advertisement

 

 

Advertisement

Newcastle na dab da ɗaukar dan wasan gaban Everton Anthony Gordon bayan ƙungiyoyin biyu sun amince da cikiniki tsakaninsu kan fan miliyan 45.

 

Advertisement

Gordon ya koma filin atisayen Everton a ranar Juma’a bayan share kusan mako baya nan.

Chelsea ta ɗauki Malo Gusto daga Lyon

Da wuya a iya dukan ƙirji a ce an kammala cinikin ɗan wasan mai shekara 21 nan da ranar Talata wadda ita ce ta ƙarshe gabanin rufe lokacin musayar ‘yan wasa.

Advertisement

 

Ainihin kuɗin da aka sayi ɗan wasan an siye shi ne fan miliyan 40 amma daga baya ya koma 45 da sauran tsarafe-tsarafe.

Advertisement

 

Chelsea ta so ɗaukar Gordon a wannan kakar, yayin da Everton ta nemi fan miliyan 60.

Advertisement

 

 

Advertisement
Advertisements
Advertisement
Click to comment

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Trending