News
Yadda Ƴan Daba Masu Ƙwacen Waya Suka Jiwa Ɗan Jarida Mummunan Rauni a Kano
Matashin ɗan jarida Musa Sani Aliyu wanda aka fi sani da Musa Khan ma’aikacin gidan radio Jalla dake jihar Kano a daren jiya ya tsallake Wani mumunan hari da barayin waya suka kaima sa yayin da yake komawa gida bayan tashi daga wajen aikinsa.
Musa Khan na ɗya daga cikin mambobin Kungiyar Hani da Dakile Kwacen Waya a Jihar Kano (Youth Against Phone Snatching) YAPS.
DA DUMI DUMI || Aishatu binani ta lashe zaben Gwamnan Jihar Adamawa
Rahotanni sun bayyana cewa abun ya faru a kan titin Club Road Kusa da Custom Office yayin da yake tafiya misalin Karfe 9:30 na dare, inda wasu Bata gari akan Babur suka zo masa suka nemi yabada wayar Dake jikin shi, kafin ya zaro daga aljihu dayan ya Fidda Wukar Dake jikin shi Mai Kira ta Musamman ya sare shi a hannu, zafin wannan saran yasa Musa yayi kuwa Domin Neman Taimakon Nan da Nan barayin dasuka ga Jama’a zasu zo sai suka hau Babur dinsu suka gudu
An garzaya dashi asibiti Domin ceto rayuwarshi daga mummunan Yanka da zubar jini da yake
-
Opinion5 days ago
Wakilcin Mataimakin Gwamna Garo A Taron Tsaro Na Arewacin Najeriya Abin A Yabawa Gwamna Yusuf Ne
-
News7 days ago
Wasu Da Ake Zargi ‘Yan ISWAP Ne Da Iyalansu Sun Mika Wuya Ga Dakarun Soji
-
News1 day ago
Karuwar Ta’ammuli Da Miyagun Ƙwayoyi Tsakanin Mata Na Barazana Ga Makomar Iyali – Masana
