Connect with us

News

Sanatan Kano-ta-Tsakiya ya buɗe shafin Facebook domin tattaunawa da al’umma.

Published

on

 

Sanatan Kano-ta-Tsakiya, Sanata Rufa’i Hanga ya buɗe shafin Facebook (@Senator Rufa’i Hanga)domin tattaunawa da al’umma, musamman ma al’ummar Kano-ta-Tsakiya domin ya dinga nuna irin kyawawan ayyukan da zai dinga gudanarwa bayan an rantsar da su a Majalisar Dattijai ta 10.

Advertisement

Wannan shafin na Sanata ya bayar da damar da masu bibiyarsa za su dinga tura saƙonni don sanar da Sanatan buƙatun al’ummar da yake wakilta.

Sanatan ya sha alwashin yin duk mai yiwuwa don ganin ya sauke nauyin da al’umma suka ɗora masa.

Advertisement
Advertisements
Advertisement
Click to comment

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Trending