News
Majalisar Dattawa ta amince da bukatar Tinubu ta nada mashawarta na musamman guda 20
DAGA KABIRU BASIRU FULATAN
Majalisar dattawa ta amince da bukatar shugaban kasa Bola Tinubu na nada mashawarta na musamman guda 20.
Shugaban majalisar dattawa, Ahmad Lawan, ya karanta bukatar shugaban kasa a zauren majalisar a ranar Talata.
Kasashen Da Suka Rage A Gasar Kofin Duniya Ta ’Yan Kasa Da Shekaru 20
jaridar daily post ta rawaito cewa A cikin bukatar shugaban kasar bai bayyana sunayen mashawartan na musamman guda 20 ba.Amma bayan karanta wasikar, majalisar dattawa ta amince da bukatar.
Hakan na zuwa ne bayan an rantsar da Tinubu a matsayin shugaban Najeriya na 16 a hukumance
Advertisements
