Connect with us

News

Kotu ta umurci hukumar DSS da ta gurfanar da Emefiele ko kuma ta saki shi cikin kwanaki bakwai

Published

on

Advertisements
ads

DAGA YASIR SANI ABDULLAHI

 

Kotu ta umurci hukumar DSS da ta gurfanar da Emefiele ko kuma ta saki shi cikin kwanaki bakwai.

Mai shari’a Hamza Muazu na babbar kotun birnin tarayya Abuja ya umurci hukumar tsaro ta farin kaya  ta  (DSS) da ta gurfanar da tsohon gwamnan babban bankin Najeriya CBN Godwin Emefiele a kotu cikin mako guda ko kuma a sake shi.

Kotu ta umurci hukumar DSS da ta gurfanar da Emefiele ko kuma ta saki shi cikin kwanaki bakwai

Lauyan Emefiele, Joseph Dawodu, Babban Lauyan Najeriya (SAN) ya ce za a aiwatar da bukatar neman belin tare da fatan za a ba da shi.

Details Shortly..

Advertisement
Advertisements
Advertisement
Click to comment

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Trending