News
BARAYI DA YAN FASHIN WAYA NA NEMAN HANA ALUMMA BIN GADAR SABONTITI.
Gadar karkashin kasa (Underpass) wacce take Kan hayar zuwa Madobi tazama abin tsoro ga alumma.
musamma idan dare yayi, akan buge mutane a kwace musu abun hawa ko wayoyin hannu sakamakon rashin haske da zai sa matafiyi ya hango wanda ke labe a kasan gadar.
Rundunar Yan sandan sun ceto wasu mutane uku da wasu mahara suka yi garkuwa da su
bayan tarin Dalar Shara a kasarkashin gadar wacce tayi sanadin cushe hanyoyin ruwan wanda hakan yasa wajen yazama karamin kogi idan anyi ruwa.
Bluelens Multimedia ta rawaito cewa wanda yasan hanyar yakan bugawa na tsallake waya cewa ruwa ya janye ya biyo ko yayi zagaye.
A yanzu Bata gari sun sami damar cin karen su babu babbaka duba da yadda zaka iske barayi da magariba suna kwance Simintin Dutsen Ado (Marbles) wanda aka sawa gadar domin kawata ta da kuma boye ruwan dake yi mata bi bango.
Muna kira ga Gwamnati data samar da tashar Jamian Tsaro a Saman Gadar da kuma masu Sintiri (Patrol) a kasan domin bawa alumma kariya ta Lafiya da Dukiya.
-
Opinion5 days ago
Wakilcin Mataimakin Gwamna Garo A Taron Tsaro Na Arewacin Najeriya Abin A Yabawa Gwamna Yusuf Ne
-
News1 day ago
Karuwar Ta’ammuli Da Miyagun Ƙwayoyi Tsakanin Mata Na Barazana Ga Makomar Iyali – Masana
-
News7 days ago
Wasu Da Ake Zargi ‘Yan ISWAP Ne Da Iyalansu Sun Mika Wuya Ga Dakarun Soji
