Connect with us

Sports

Super Falcons Ta Najeriya Ta Sha Kashi a Gasar Cin Kofin Duniya

Published

on

Advertisements
WhatsApp Image 2026 11 04 at 12.03.38 AM

DAGA KABIRU BASIRU FULATAN.

 

Najeriya ba za ta buga wasan daf da na kusa da na karshe ba a gasar cin kofin duniya ta mata na FIFA da ke gudana a Australia da New Zealand.

Hakan na zuwa ne bayan Super Falcons ta sha kashi a hannun Ingila a bugun daga kai sai mai tsaron gida a zagaye na 16 a ranar Litinin.

Yan sanda sun tabbatar da sace basaraken gargajiya da matarsa a Nasarawa

Najeriya ta buga kunnen doki 0-0 da Ingila bayan mintuna 120.
Desire Oparanozie da Michelle Alozie sun yi rashin nasara a bugun daga kai sai mai tsaron gida.

Za a yi wasannin daf da na kusa da na karshe ne a ranar Juma’a da Asabar.

Advertisement

Advertisements
Advertisement
Click to comment

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Trending