News
Gwamnan Jahar Kano Engr. Aba Kabir Yusuf, Ya Kori Kamishinan Sa Da Mai Bashi Shawara Kan Harkokin Matasa
DAGA KABIRU BASIRU FULATAN
Advertisements
Advertisements
Gwamnan jihar kano Engr. Abba Kabir Yusuf ya kori kwamishinan ma’aikatar kasa da safayo na jihar , Adamu Kibiya, da mai baiwa gwamnan Shawara akan harkokin Matasa Amb. Yusuf Imam Wanda aka fi sani da Ogan Boye.
Advertisements
Jaridar Inda Ranka ta rawaito a jiya Alhamis yayin addu’o’in da yan jam’iyyar NNPP suka gudanar a kano, an jiyo kwamishinan da kuma Oga Boye suna kalaman tunzura al’umma kan Shari’ar zaɓen gwamnan Kano da ake dakon hukunci daga alkalan Kotunan sauraren kararrakin zaben gwamnan kano.
Advertisements
Advertisements
Tinubu ya nada Olayemi Michael Cardoso a matsayin sabon Gwamnan CBN
Kwamishinan yada labarai na jihar kano Baba Halilu Dantiye ne ya bayyana hakan yayin taron manema labarai a daren juma’ar nan.
Advertisements
