News
Sama da ‘yan Najeriya miliyan 27 ne ba sa amfani da yanr gizo
DAGA YASIR SANI ABDULLAHI
Advertisements
Advertisements
Sama da ‘yan Najeriya miliyan 27.1 ne ba sa amfani da yanar gizo, a cewar bayanai na shekarar 2023 daga Universal Service Provision Fund (USPF).
Advertisements
Babban Daraktan Cibiyar Fasahar Sadarwa da Ci Gaba (CITAD), Yunusa Ya’u, wanda ya nakalto bayanan, ya jaddada bukatar gwamnatin tarayya ta bullo da hanyoyin sadarwar al’umma.
Advertisements
Advertisements
Mece ce gaskiyar maganar mayar da tallafin man fetur a Najeriya?
Yabaiyana hakan ne ranar Alhamis a Abuja a wani taron zagaya da aka yi akan Last Mile Connectivity (LMC).
Ya ce, “Hanya ta gaba ita ce gwamnatin Najeriya ta fito da wata da hanyoyin sadarwar al’umma.”
Advertisements
