News
Yan Bindiga Sun Harba Daliban Poly Nassarawa Uku, Sun Yi garkuwa da Daya
DAGA YASIR SANI ABDULLAHI
Rahotanni da cewa ‘yan bindiga sun harbe wasu dalibai uku na kwalejin kimiyya da fasaha ta Isa Mustapha Agwai da ke garin Lafia a jihar Nasarawa.
An tattaro cewa maharan sun kuma yi awon gaba da wata daliba guda daya da aka bayyana sunanta da Ajoke, dalibar ND ll a fannin fasahar kimiyyar .
Ƙungiyar ƙwadago ta NLC za ta yanke shawara kan shiga yajin aiki
lamarin ya faru ne da misalin karfe 08:00 na daren ranar Litinin.
Daliban da suka samu raunuka harbin bindiga, an ce suna karbar magani a asibiti.
Karin bayani nan bada jimawa ba…
-
News6 days ago
ICPC Ta Yi Barazanar Daurin Shekaru 7 Ga Masu Yiwa Baki Rajistar NIN A Matsayin Yan Najeriya
-
News2 days ago
Jam’iyyar ADC Ta Yi Watsi Da Cire Ta Daga Rijista, Ta Sha Alwashin Kalubalantar Hukuncin Kotu
-
News7 days ago
Hayar Jirage Hadi Sirika Ya Dakko Daga Habasha Don Damfarar Yan Najeriya Da Sunan “Nigeria Air” — Shaida
