News
Kungiyoyin kwadago sun sanar da shiga yajin aikin sai baba-ta-gani
DAGA KABIRU BASIRU FULATAN
Advertisements
Advertisements
Kungiyoyin kwadago ana kasa sun ba da sanarwar shiga yajin aikin sai baba-ta-gani daga ranar Talata 3 ga watan Oktoba a fadin kasar.
Advertisements
Kungiyoyin NLC da TUC sun bayyana haka ne yayin wani taron manema labarai da suka kira da yammacin ranar Talata a babban birnin kasar, Abuja.
Advertisements
Advertisements
Sun bukaci rassansu na jihohi su harhado kan ‘yan kwadago da sauran jama’a don gudanar da jerin zanga-zanga a fadin Kasar nan.
Advertisements
