News
Ƴan Sanda A Abuja Sun Kama Riƙaƙƙun Ƴan Bindiga Tare Da Ƙwato Kuɗin Fansa
DAGA NUSAIBA ABDULLAHI TUKUNTAWA
Runduanr ’Yan Sanda Naira ta kama su ne da kufin fansa Naira miliyan tara a hannunsu da kuma makamai da rigar sulke da guraye da layoyi da kuma miyagun kwayoyi.
Kakakin rundunar CP Benneth Igweh, ya ce kudin da aka kama na fansa ne da dangin wani da suka sace suka biya
Nan Da Makonni Uku Ɗalibai Za Su Fara Karɓar Bashi Daga Gwamnatin Nijeriya
Da yake gabatar da su a safiyar Laraba, ya bayyana cewa wadanda ake zargin sun fito ne daga jihohin Naje, Filato, Katsina, Kaduna, Borno da kuma Abuja.
cewarsa, sun amsa zargin da ake musu, kuma suna da hannu a garkuwa da mutae da aka yi a Abuja.
“Ana ci gaba da bincike kafin a gurfanar da su a kotu,” in ji shi.
Advertisements
