News
Za a zabga ruwan sama kamar da bakin kwarya a jihohi 9 a Najeriya daga ranar Juma’a – Hasashen NiMet
DAGA MUHAMMAD BASHIR MUSA
Advertisements
Advertisements
Hukumar Kula da Yanayi ta Najeriya (NiMet) a ranar Talata ta ce akwai yiwuwar samun ruwan sama a wasu jihohin kasar daga ranar Laraba zuwa Juma’a.
Advertisements
Ana sa ran samun ruwan sama kamar da bakin kwarya daga safiyar yau Laraba a sassan Oyo, Kwara, Osun, Ekiti, Ondo, Kogi, Bayelsa, Ribas, Akwa Ibom, Cross River, Benue, Taraba, Plateau, Niger, Ogun, Kaduna, babban birnin tarayya da jihar Zamfara.
Advertisements
Advertisements
Premium Times ta ruwaito cewa NiMet ta kuma yi hasashen cewa za a samu iska mai karfi a lokacin ruwan saman a sassan Oyo, Kwara, Osun, Ekiti, Ondo, Kogi, Bayelsa, Ribas, Akwa Ibom, Cross River, Benue, Taraba, Plateau, Niger, Ogun, Kaduna, Babban Birnin Tarayya. da jihohin Zamfara.
Advertisements
