Connect with us

News

Adadin Mata Fursunoni Da Ke Tsare A Gidajen Yari Ya Ƙaru

Published

on

DAGA NUSAIBA ABDULLAHI TUKUNTAWA 

Hukumar ƙididdiga ta ƙasa NBS ta Ce Adadin matan da ke Cibiyoyin gyaran hali ta Najeriya ya ƙaru da kashi 4.82 cikin 100 a shekarar 2022

Jaridar Guardian ta ruwaito cewa Rahoton na kunshe ne a cikin bayanin ƙididdiga na NBS da ta Yi a kan mata da maza a Najeriya na shekarar 2022 da aka fitar a Abuja a yau Laraba.

Mahaifi Ya Kai Ɗansa Kotu Domin A Yanke Masa Hukuncin Ɗaurin Rai-da-rai A Kano

Rahoton ya nuna cewa, a shekarar 2020, yawan matan da ke tsare a cibiyoyin gyaran hali ta Najeriya ya kai kashi 4.90, amma ya ragu zuwa kashi 4.48 a shekarar 2021,sannan ya kuma sake karuwa zuwa kashi 4.82 cikin 100 a shekarar 2022.

Bayanai sun nuna cewa yawanci waɗanda aka kama laifin sata shi ne abinda aka fi tuhumar su da shi.

Advertisement
Advertisements
Advertisement
Click to comment

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Trending