Politics
Jaruman Kannywood Sunkaiwa Kwankwaso ziyara bayan ficewar habu Tabule daga jam, iyyar NNPP
DAGA MAHAMMAD MAHAMMAD ZAHRADDIN
A dare yau wasu jaruman masana,antar kannywood da suka hada da Jarumi Sani musa Danja da Mustapha Naburaska sun ziyarci jagoran Kwankwasiyya Engr. Rabi’u Kwankwaso.
Wannan na zuwa yini guda bayan an hangi hoton Sani Danja da Mataimakin Shugaban Majalisar Dattijai Sanata Barau Jibrin da wasu Yan Kwankwasiyya.
Sai dai a wata tattaunawar da freedom radio tayi da Naburaska ya shaida cewa Sani Danja ya je wajen Sanata Barau ne domin yi masa godiya kan wata hoɓɓasa da ya yi musu amma Aƙidarsa ta Kwankwasiyya tananan daram
Saidai Kuma wasu mutanan Suna ganin cewa hakan baya rasa nasaba da fitar daya daga cikin mabiya tafiyar darikar kwankwasiyyar wato habu tabule daga jam, iyyar su ta NNPP zuwa babbar jam, iyyar adawa ta APC
-
News1 day ago
Karuwar Ta’ammuli Da Miyagun Ƙwayoyi Tsakanin Mata Na Barazana Ga Makomar Iyali – Masana
-
Opinion5 days ago
Wakilcin Mataimakin Gwamna Garo A Taron Tsaro Na Arewacin Najeriya Abin A Yabawa Gwamna Yusuf Ne
-
News7 days ago
Wasu Da Ake Zargi ‘Yan ISWAP Ne Da Iyalansu Sun Mika Wuya Ga Dakarun Soji
