Connect with us

News

DA DUMI-DUMI: An sanya dokar hana fita a Kano

Published

on

Advertisements
ads

DAGA YASIR SANI ABDULLAHI 

 

Gwamnan Kano, Abba Kabir Yusuf ne ya ayyana dokar a taron manema labarai da ke gudana a gidan gwamnati a halin yanzu.

Ya ce an saka dokar ne domin a dakile sace-sace da fashe-fashen kayan gwamnati da na al’umma da wasu ɓatagari ke yi a ƙarƙashin zanga-zanga.

 

Ana Fargabar ‘Yan Sanda Sun Harbi Masu Zanga Zanga A Kano

Ya ce wasu ƴan siyasa ne da ba sa don ci gaban Kano ke daukar nauyin yan daba wadanda su ka dake da zanga-zanga su ka fara kai hare-hare.

Advertisement

Ya kuma umarci jami’an tsaro da su gaggauta fara aiwatar da dokar nan take.

Advertisements
Advertisement
Click to comment

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Trending