Connect with us

News

An Cafke Matashi Sanye Da Kayan Mata A Wani Babban Kantin Sayayya A Kano.

Published

on

FB IMG 1724179795595

DAGA YASIR SANI ABDULLAHI 

An Cafke Matashi Sanye Da Kayan Mata A Wani Babban Kantin Sayayya A Kano.

Advertisement

An kama matashin sanye da zumbulelen hijabi da kuma takalmin mata, baya ga ƙananun kayan matan a jikinsa m a wani babban kantin sayayya da ke kan titin Zoo Road.

Abin Da Ya Sa Ban Amsa Gayyatar ‘Yan Sanda Ba – Joe Ajaero

Ana zargin matashin da satar manyan shaddoji da sauran kayayyaki, inda ya ɓoye su a cikin hijabi kamar yadda tashar Dala FM ta ruwaito.

Advertisement
Advertisements
Advertisement
Click to comment

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Trending