Connect with us

News

DA DUMI-DUMI: Hukumar DSS Ta Kama Shugaban Kungiyar Kwadago Joe Ajaero

Published

on

Yan sanda sun gayyaci shugaban NLC kan zargin tallafa wa ta’addanci

DAGA YASIR SANI ABDULLAHI

Jami’an hukumar tsaron farin kaya ta DSS sun kama shugaban kungiyar kwadago ta Najeriya, Joe Ajaero.

Advertisement

PUNCH ta rawaito cewa an kama Ajaero ne a safiyar ranar Litinin a filin jirgin sama na Nnamdi Azikwe dake Abuja, akan hanyar sa ta zuwa kasar Ingila domin gudanar da wani aiki a hukumance.

Ba mu ƙara harajin VAT daga 7.5% ba —Gwamnatin Tarayya

An bukaci shugaban NLC ya halarci taron kungiyoyin Kwadago da za a yi a Landan, wanda za a fara yau.

Advertisement

 

 

Advertisement

Karin bayani na nan tafe

Advertisement
Advertisements
Advertisement
Click to comment

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Trending