Connect with us

News

Shugaba Tinubu Ya Naɗa Muta Ne Bakwai A Matsayin Manyan Shuwagabanni Zartarwa

Published

on

1727525143400

DAGA KABIR BASIRU FULATAN 

 

Shugaban kasa Bola Ahmed Tinubu ya naɗa Muta ne Bakwai a matsayin manyan Shuwagabanni zartarwa na gidan talabijin na Kasa wato Nigerian Television Authority (NTA).

 

Hakan na kunshe ne a cikin wata sanarwa da mai baiwa shugaban kasa shawara na musamman kan harkokin yada labarai, Bayo Onanuga ya fitar a jiya Juma’a.

Sunayen wadan da aka naɗa sun hadar da.

Advertisement

1 ; Ayo Adewuyi – a Matsayin Babban Shugaban Labarai.

2 ; Barista Ibrahim Aliyu – Babban Shugaban  Jami’in , Ayyuka na Musamman.

3 ; Malam Muhammed Fatuhu Mustapha Babban Shugaban masu Gudanarwa da Horon aiki.

Sauran sun hada da
4 Mrs Apinke Effiong – Babbar Shugabar , Kudi.

5 Mrs Tari Taylaur – Shugabar , Shirye Shirye.

6; Mista Sadique Musa Omeiza a matsayin Shugabar Injiniyoyi.

Advertisement

7 Mrs Oluwakemi Fashina – Shugabar Tallace Tallace.

Advertisements
Advertisement
Click to comment

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Trending