News
Shugaba Tinubu Zai Yi Wa ‘Yan Najeriya Jawabi
DAGA KABIRU BASIRU FULATAN
Shugaban ƙsa Bola Ahmed Tinubu zai yiwa ƙasa jawabi da safiyar ranar Talata 1 ga watan Oktoba da karfe 7 na safe.
A sanarwar da mai bai wa shugaban ƙasa shawara kan yaɗa labarai, Bayi Onanuga ya fitar ya ce jawabin na shugaban kasa wani bangare ne na bikin tunawa da ranar ‘yanci karo na 64.
Sanarwar ta kara da cewa Shugaba zaiyi Jawabi a Gidajen Talabijin da sauran kafafen yada labarai zasu iya jonawa da tashar Talabijin ta kasa NTA da gidan Rediyon tarayya don yada jawabin”
-
News5 days ago
ICPC Ta Yi Barazanar Daurin Shekaru 7 Ga Masu Yiwa Baki Rajistar NIN A Matsayin Yan Najeriya
-
News1 day ago
Jam’iyyar ADC Ta Yi Watsi Da Cire Ta Daga Rijista, Ta Sha Alwashin Kalubalantar Hukuncin Kotu
-
News6 days ago
Hayar Jirage Hadi Sirika Ya Dakko Daga Habasha Don Damfarar Yan Najeriya Da Sunan “Nigeria Air” — Shaida
