Connect with us

News

Mutane Saba’in Da Bakwai Sun Rasa Rayukansu A Ya Yin Fashewar Tankar Mai A Neja 

Published

on

FB IMG 1737245329063

DAGA NUSAIBA ABDULLAHI TUKUNTAWA 

Mutane Saba’in Da Bakwai Sun Rasa Rayukansu A Ya Yin Fashewar Tankar Mai A Neja.

Advertisement

Mutane saba’in da bakwai sun rasa rayukansu a wani fashewar tankar mai Jihar Neja.

Wannan mummunan al’amari, wanda ya faru a yau Asabar, ya jefa al’umma cikin jimami tare da tayar da hankalin jama’a kan matakan tsaro a yankin.

Advertisement

Kwamishinan yada labarai Ya Karbi Bakuncin Shugabannin Jaridar Daily Trust

Daraktan Hukumar bada agajin gaggawa ta Jihar Neja (NSEMA), Abdullahi Baba-Arah, ya tabbatar da yawan wadanda su ka rasa rayukansu ga gidan talabijin na Channels a wata tattaunawa ta waya.

A cewarsa, mutane 25 da suka jikkata an garzaya da su zuwa asibitoci daban-daban a Suleja, Wuse, da sauran cibiyoyin lafiya mafi kusa don samun kulawar gaggawa.

Advertisement
Advertisements
Advertisement
Click to comment

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Trending