Connect with us

News

Kamfanin Facebook Zai Goge Tsofaffin Bidiyoyi Live, Sakamakon Sauye-Sauye A Shafin

Published

on

64e386716fbf92d515440193 Facebook Feature 750x536

Kamfanin Facebook ya bayyana sabon matakin da zai fara dauka na goge dukkan bidiyoyin kai tsaye (Live Videos) da aka watsa a shafukan mutane da na kungiyoyi bayan kwanaki 30 da watsuwarsu.

Facebook ya sanar da hakan ne a cikin wata wallafa da ya yi a shafin blog dinsa,

Advertisement

“Rikici Ya Ɓarke A Istanbul Kan Wallafa Zanen Annabi Muhammad (SAW)

A cewar kamfanin, daga wannan rana, duk wani bidiyon Live da aka yada zai daina kasancewa a adana har abada, sai dai kawai na tsawon kwanaki 30. Bayan cikar wannan lokaci, za a goge bidiyon kai tsaye daga dandalin.

Kamfanin ya bayyana cewa wannan sauyi wani bangare ne na kokarinsa na inganta tsare-tsaren adana bayanai da kuma bada damar fiye da dandalin video da masu amfani za su ji dadin amfani da shi.

Advertisement
Advertisements
Advertisement
Click to comment

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Trending