News
Saudiyya Ta Naɗa Sabon Babban Mai Bada Fatawa Na Ƙasar
Masarautar Saudiyya ta naɗa Sheikh Dr. Saleh bin Humaid a matsayin sabon Babban Mufti na ƙasar kuma shugaban Majalisar Manyan Malamai.
An naɗa Humaid ne ta hannun Mai Kula da babban Masallacin Harami da Masallacin Annabi (S.A.W)
Kasuwa – Patake Caravan Ta Ƙaddamar Da Sabon Dandamali Na Kasuwancin Dabbobi A Najeriya
Zai gaji Sheikh Abdulaziz, wanda ya rasu a ranar Talata yana da shekaru 82.
Advertisements
