Connect with us

News

Shugaba Tinubu Ya Soke Ƙarin Girma Har Ninki Biyu Da Ya Yi Wa Dogarinsa

Published

on

Tinubu 486x340

Rahotanni na cewa shugaba Bola Tinubu ya warware ƙarin girma har ninki biyu da ya yi wa dogarinsa, Nuruddeen Yusuf, biyo bayan caccaka da ya sha daga sassa daban-daban na ƙasar.

Advertisements
Advertisements

Tinubu ya ɗaga Laftanar Kanar Yusuf zuwa muƙamin Birgediya Janar, lamarin da ya janyo gunaguni da cece-ku-ce a tsakanin al’ummar ƙasar.

Advertisements

Jaridar PREMIUM TIMES  ta ruwaito cewa wata majiya ta shaida mata cewa shugaban ya lashe aman nasa ne sakamakon ƙwararan hujjoji da aka gabatar masa.

Advertisements
Advertisements

Majiyar ta ce The matakin soke wannan ƙarin girma ya zo ne bayan source said the tattaunawa da manyan hafsoshin soji, da jami’an tsaro.

Advertisements
Advertisement
Click to comment

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Trending