Connect with us

News

Rushewar gini:Wani Dalibin sakandire ya rasa ransa a kano sakamakon ginin makarantarsu daya fado masa

Published

on

DAGA MUHAMMAD MUHAMMAD ZAHRADDIN 

 

Advertisement

 

 

Advertisement

 

WANI DALIBI MAI SUNA MUSTAPHA SALISU YA RASA RANSA A SAFIYAR WANAN RANA BIYA BAYAN GININ WASU AJUJUWA DA BA’A KAMMALABA DA SUKA RIFTO AKANSA A CIKIN MAKARANTAR SAKANDIRE MAZA DAKE TA KAURA GOJE DAKE YANKIN KARAMAR HUKUMAR NASARAWA

Advertisement

 

Mahaifiyar matashin malama binta salisu tace a safiyar wanan Rana Dan nata yatafi makaranta sai samun labarin gini ya danneshi tayi Kuma an Kashi asibiti Wanda daga bisani Rai yayi halinsa

Advertisement

Sarkin Musulmai ya gaya wa masu hidimar ƙasa cewa Shari’ar Musulunci Musulmai kawai ta shafa

Wani Wanda lamarin ya faru a gabansa Ibrahim sarki yace sama da shekara shida ana wanna gini ba’a kammalashiba Wanda Hakan yake barazana da rayuwa yara

Advertisement

Ibarhim sarki yace gwamnatin jihar Kano fatali wajan Muna halin ku inkula kan wanan aikin ginin ajujuwa.

Wakilinmu ya rawaito cewa komai ya tsaya Chak a makarantar .

Advertisement

 

 

Advertisement

EXPESS RADIO

Advertisement
Advertisements
Advertisement
Click to comment

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Trending