Business
Tiriliyan 1.24 muka rabawa ‘yan Najariya su yi kasuwanci -Gwamnatin Tarayya
DAGA KABIRU BASIRU FULATAN
Gwamnatin tarayya ta bayyana cewa, ta rabawa ‘yan Najariya Tiriliyan 1.24 dan su yi kasuwanci.
Wannan rahoto ya fito ne daga bankin kasuwanci na tarayya, watau Bank of Industry.
ISWAP Ta Kashe Mayakan Boko Haram 8 A Borno
Rahoton yace, ‘yan kasuwa Miliyan 4.21 ne aka rabawa kudaden a cikin shekaru 6 da suka gabata.
Jami’in bankin, Olukayode Pitan ne ya bayyana haka, inda yace wannan lamari ya samarwa da mutane 4.896 ayyukan yi.
Advertisements
