Connect with us

News

Fargabar Kai hari jigawa gwamnatin ta umarci a gaggauta rufe makarantu

Published

on

Daga yasir sani Abdullahi

Gwamnatin jahar jigawa ta umarci a gaggauta rufe dukkan makarantu jahar bayan wani labari data samu

Tuni dai dokar da akace ta fara aiki ga dukkan makarantun na jahar jigawa dan samun kwanciyar hankalin Jama,a

Jaridar premium times Hausa ta rawaito An rufe makarantun a yau Laraba yayin da dalibai ke tsaka da zana jarrabawa.

Rufe makarantun cikin gaggawa ya haifar da fargaba ga mazauna jihar da kuma dalibai.

 

Advertisement

 

Mai magana da yawun ma’aikatar ilimi ta jihar, Wasilu Umar ya tabbatar da rufe makarantun sai dai bai yi karin haske ba.

Shima mai magana da yawun rundunar ‘yan sandan jihar Jigawa, Lawan Adam, ya ce ba rundunar ‘yan sandan bata bada umarnin rufe makarantun ba.

 

 

 

Advertisement

 

 

 

 

 

 

Advertisement
Advertisements
Advertisement
Click to comment

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Trending