Connect with us

News

Kungiyar iza,la ta aurar da Yan mata 20 a garin Abuja

Published

on

Kungiyar iza,la

Daga Yasir sani Abdullahi

Kungiyar izala reshen babban burnin tarayyar Abuja ta dauki nauyin aurar da Yan mata 20 marayu da marasa galihu tare da Basu jari domin dogaro da kan

A wani yunkuri na kawo sassauci ga  rayuwar mata da kananan yara musamman marayu da a halin yanzu matsalolin tsaro da talauci ya tilasta wa yin gararamba a kan tinunan Najeriya, an soma samun sauki ta fannin tallafi daga daidaikun kungiyoyi inda kungiyar izala ta bi sahu wajen aurar da wasu mata marayu marasa gata su 20 tare da basu tallafi na kudi da sama musu sana’ar yi.

Duk da cewa akwai dimbin kalubale da ma,auratan ka ,iya fuskanta a zaman takewarsu a cewar ta hajiya Rabi Muhammad Mai fafutuka kan shugabancin kungiyar domin murna tace basuyi kasa a gwiwaba wajen fafutukar wayar da kan amaren

Tabarbarewar tsaro, daya ne daga cikin matsalolin da Najeriya ke fama da shi, lamarin dake tilastawa mata da yara rayuwa a kan tituna kara zube, duk da kasancewarsu masu rauni, dalilin da ya sa ake cigaba da jan hakula ga masu hannu da shuni da gwamnati za su shigo wajen rage nauyin wahalhalu  da marayu da  marasa galihu ke fuskata wajen agaza musu.da Kuma Jin kansu

 

Advertisement
Advertisements
Advertisement
Click to comment

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Trending