Connect with us

News

Masu yawon bude ido hudu sun mutu a hatsarin jirgin sama

Published

on

DAGA KABIRU BASIRU FULATAN 

 

 

 

 

 

Advertisement

‘Yan yawon bude ido hudu ‘yan kasar Jamus da matukinsu dan Afirka ta Kudu sun mutu a wani hatsarin jirgin sama a Namibia jiya talata.

 

A cewar rahotannin daga wajen ‘yan sanda, sun ce jirgin ya fadi ne jim kadan bayan tashi wa daga wani wuri a tsibirin Impalila.

Ko Liverpool za ta ci Newcastle United kuwa?

Jirgin da masu yawon bude idon mai suna Cessna 210 V5-LMK, ya yi hatsarin ne kusa da kogin Zambezi wadda ya kasance kogi na hudu mafi fadi a Afirka.

 

Advertisement

 

 

BBC NEWS

Advertisements
Advertisement
Click to comment

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Trending