Connect with us

News

Firaiministar Birtaniya za ta gudanar da taron majalisar ministocinta

Published

on

DAGA KABIRU BASIRU FULATAN 

 

Advertisement

 

 

Advertisement

 

 

Advertisement

Sabuwar Firaministar Birtaniya, Liz Truss, za ta gudanar da taron ƙaddamar da majalisar ministocinta, kafin ta je gaban majalisa domin amsa tambayoyin da firaminista ke amsawa a karo na farko.

 

Advertisement

Ta kafa tarihi wajen naɗa majalisar ministoci da ta kunshi bangarori da dama, wanda a karon farko a tarihin Birtaniya, manyan mukamai huɗu da ta naɗa babu cikakken bature a cikinsu.

Shahararrun mawakan Arewa hip-hop 442, Safara’u, Gwanja, wasu mashahuran TikTok sun gurfana a gaban kotun shari’a a Kano.

Advertisement

Sabuwar Firaministar na fuskantar tarin manyan matsaloli– da suka haɗa da shawo kan matsalar hauhawan farashi da tsadar gas.

 

Advertisement

Ms Truss a jawabinta na farko bayan rantsuwar kama aiki ta alkawarta bijiro da matakai da za su ceto Birtaniya daga kangin matsalolinta, kama daga zaftare haraji da bunkasa harkokin kasuwanci da zuba jari.

 

Advertisement

 

 

Advertisement

 

BBC NEWS

Advertisement
Advertisements
Advertisement
Click to comment

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Trending