Connect with us

News

Atiku abubakar ko mahaifarsa bazai Ciba cewar buba galadima

Published

on

Buba galadima

Daga Yasir sani Abdullah 

Shugaban kwamati Kuma jigo a jam,iyyar NNPP Eng buba galadima ya,ce atiku abubakar ko local government din,sa bazai Ciba ballantana cin Zabe a  jihar adamawa

Advertisement

Buba galadima ya bayyana hakkanne lokacin da yake tattaunawa da gidan radio na DW

Ya,ce Kuma tsohan gwamnan kano malan Ibrahim shekarau ya cu,cesu ya Kuma cutar da Al,ummar jahar kano bisa barin jam,iyyar NNPP da ya,ye ya koma jam,iyyar PDP yabi atiku abubakar

Advertisement

Galadima yace jam,iyyar NNPP bata ki  cikawa shekarau alkawarin da taiba saidai shi malam shekarau ne ya fito da wasu Yan dalilan sa na babu gyara babu dalili

Yace shekarau ya rubutomusu takarda akan yanaso a bashi Yan takara Talatin da Daya cikin arba,in da suke dasu a cikin majalisar dattawa ta kano Kuma yanaso a bashi 13 cikin 24 da suke dasu a majalisar wakilai Wanda Kuma Suma sunada mutanan da suke da,su tun kafin shigowar shekarau jam,iyyar NNPP

Advertisement

Galadima ya Kara da cewa sunji dadi sosai da fitar malan shekarau tun yanzu  daga cikin jam,iyyar su domin kuwa ko sunci Zabe kamar Basu ci bane domin kuwa sunyi kitso da karkwata

Kuma daga Karshen ya,ce babu Wanda zai rasa takararsa a cikin ya,Yan da malan shekarau ya shigo dasu cikin jam,iyya

Advertisement

 

 

Advertisement

 

 

Advertisement
Advertisements
Advertisement
Click to comment

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Trending