Connect with us

News

An fara aikin sake gina gadar da ta rushe yayin kaddamar da ita

Published

on

DAGA KABIRU BASIRU FULATAN 

 

 

Advertisement

 

 

Advertisement

Wata kungiyar agaji a Jamhuriyar Dimokuradiyyar Kongo ta ce an fara aikin sake gina gadar nan da ta karye lokacin kaddamar da ita – wanda ya janyo ce-ce-ku-ce a kafafen sada zumunta kan ingancin aikin.

An bayyana cewa wasu mutane biyu ne da basu da kwarewa da ta dace da kuma amfani da siminti da bai isa ba suka yi aikin gina gadar wadda ya sanya rushewarta.

Advertisement

Chelsea ta sanar da korar kocinta Thomas Tuchel

Bidiyon rushewar gadar lokacin da hukumomi ke kaddamar da ita ya karade kafafen sada zumunta.

Advertisement

Kungiyar agajin mai suna DJCEP, ta ce za a sake gina gadar ta kafa amma tare da amfani da kayan gini mai nagarta.

Kungiyar ta wallafa hotunan ma’aikata na aikin share tsoffin karafa na gadar da ta karye a shafinta na Twitter.

Advertisement

Advertisements
Advertisement
Click to comment

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Trending