Connect with us

News

Babban tafkin Pakistan da ke barazanar ballewa ya fara raguwa

Published

on

DAGA MUHAMMAD MUHAMMAD ZAHRADEEN 

 

 

Advertisement

 

 

Advertisement

Mahukunta a Pakistan sun ce babban tafkin nan da ke barazanar amabaliya ya fara ja da baya.

An yi wasu hanyoyin ruwa guda uku wadanda ko da ruwan ya yi ambaliya zai samu wurin wucewa.

Advertisement

DA ƊUMI-ƊUMI: An kama mai sansata wa tsakanin ƴan fashin daji da mutane, Tukur Mamu

Wani jami’i a yankin ya ce ana ci gaba da kwashe mutanen da ke kusa da tafki wadanda yawansu ya kai 125,000.

Advertisement

Pakistan na fuskantar ruwan sama kamar da bakin kwarya wanda ya haddasa ambaliyar ruwan da ba a taba ganin irinta ba a tarihin kasar.

A wata ziyara da ya kai yankin Sindh, firaiministan kasar Shehbaz Sharif, ya bayyana wajen a matsayin kogi, yana mai cewa irin asarar da aka yi a wajen abin ba dadi.

Advertisement

BBC NEWS

Advertisement
Advertisements
Advertisement
Click to comment

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Trending