Connect with us

News

Kasashen duniya sun yi wa Somalia alƙawarin miliyoyin daloli a matsayin tallafi

Published

on

DAGA KABIRU BASIRU FULATAN 

 

 

 

Kasashe da dama sun yi alkawarin tara mliyoyin daloli a matsayin tallafi ga Somalia a wajen babban taron zauren Majalisar Dinkin Duniya.

Alamu na nuna cewa wannan zai iya zama karo na biyar a jere da ba za a samu ruwan sama a kasar da ke kusurwar Afrika wadda kuma ke fama da tsananin fari a cikin shekaru 40 ba.

Ƙungiyar ASUU za ta ɗaukaka ƙarar hukuncin da kotu ta yanke na ta janye yajin aiki

Advertisement

Shugabar hukumar raya kasashe ta Amurka Samantha Power,ta yi gargadin cewa dan takaitaccen lokacine ya rage a kaucewa fada tsananin yunwa a Somalia. Ita ma Amurka ta yi alkawarin bayar da karin dala miliyan

Advertisements
Advertisement
Click to comment

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Trending