Business
Buhari ya gana da masu zuba jari a birnin New York
DAGA MARYAM BASHIR MUSA
Shugaban kasa, Manjo Janar Muhammadu Buhari (mai ritaya), a ranar Alhamis, ya halarci wani taro da masu zuba jari na duniya a birnin New York.
Buhari ya je birnin New York domin halartar taron Majalisar Dinkin Duniya.
Punch
Advertisements
-
News1 day ago
Karuwar Ta’ammuli Da Miyagun Ƙwayoyi Tsakanin Mata Na Barazana Ga Makomar Iyali – Masana
-
Opinion5 days ago
Wakilcin Mataimakin Gwamna Garo A Taron Tsaro Na Arewacin Najeriya Abin A Yabawa Gwamna Yusuf Ne
-
News7 days ago
Wasu Da Ake Zargi ‘Yan ISWAP Ne Da Iyalansu Sun Mika Wuya Ga Dakarun Soji
