Connect with us

Sports

Qatar na nuna rashin jin dadi kan maganar ‘yan ci rani

Published

on

DAGA KABIRU BASIRU FULATAN 

 

Advertisement

 

 

Advertisement

Sarkin Qatar ya yi allawadai da labaran kanzon kurege da ake yadawa marasa dadi game da shirin kasarsa na karbar bakuncin gasar cin kofin duniya da za a yi watan gobe.

 

Advertisement

Wasu kasashen duniya sun soki salon yadda Qatar ke kallon yan ci rani da masu rajin auren jinsi.

Kwankwaso Zai Bayyana Manufofin Takararsa A Ranar 1 Ga Watan Nuwamba

Advertisement

Sheikh Tamim bin Hamad al Thani ya ce sukar da ake musu babban laifin bata suna ne a kotu.

 

Advertisement

Wasu alkaluma sun nuna cewa yan ci rani 37 ne suka mutu yayin aikin gina filayen da za a buga gasar cin kofin duniyar cikin watan Nuwamba.

 

Advertisement

Ko a yau din nan jami’an tsaro sun kama mai rajin yan cin yan luwadi Peter Tatchell a Qatar din, bayan da ya gudanar da boren kariyar yan kungiyar LGBT.

 

Advertisement

 

Advertisement
Advertisements
Advertisement
Click to comment

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Trending