Connect with us

News

Jami’an tsaro sun fara bincike kan gawarwakin matasa 10 da aka tsinta a Edo

Published

on

DAGA KABIRU BASIRU FULATAN 

 

Advertisement

 

 

Advertisement

Rundunar ‘yan sanda a jihar Edo da ke Najeriya na farautar mutanen da ake zargi su ne suka kashe akalla mutum goma da aka yasar da gawarwakinsu a wani daji na jihar.

 

Advertisement

A ranar Talata ne ƴan sandan suka gano gawarwakin bayan samun rahoto daga wasu mutanen yankin.

Masu ruwa da tsakin APC na karamar hukumar Doguwa sun ziyarci Sulen Garo

Advertisement

Ba a dai san musabbabin mutuwar matasan ba har ya zuwa lokacin da rundunar ta fitar da sanarwar.

 

Advertisement

Kwamishinan ‘yan sanda a jihar Edo Muhammad Dankwara ya ce sun kafa wata tawaga mai karfi da za ta binciki lamarin tare da kamo wadanda suka aikata kisan gillar.

 

Advertisement

A wata sanarwa da mai magana da yawun ‘yan sanda, Chidi Nwabuzor ya fitar, ya ce ‘’an binciki gawarwakin amma babu alamar cewa sun mutu ne sanadiyyar wani rikici.

 

Advertisement

Haka nan kuma mazauna yankin da aka tsinci gawarwakin ba su iya tantance ko su wane ne ba.

Advertisement
Advertisements
Advertisement
Click to comment

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Trending