News
Gobara tatashi a kasuwar singar
DAGA MUHAMMAD MUHAMMAD ZAHRADDIN
Anwayi gari da tashi gobara a kasuwar singar ana zargin gobarar ta jawo a sarar dukiyoyi da dama jaridar indaranka taje gurin lokacin da lamarin yake Kan faruwa
Man Utd za ta raba gari da Ronaldo, Mudryk ya yi kasuwa, City za ta san matsayinta kan Silva
Jami.an Kashe gobara ta Kano suna iya bakin kokarinsu waje kanin wutar ta mutu
Jaridar indaranka taji ta Baki mutane domin
sani menene musabbabin tashin gobarar inda sukace Suma Basu San da lilin tashinta ba
Advertisements
