Connect with us

News

Ba mu gargaɗi ‘yan kasarmu ba kan shiga Najeriya – Ghana

Published

on

Nana Addo Dankwa Akufo-Addo

DAGA KABIRU BASIRU FULATAN

 

Advertisement

 

 

Advertisement

 

 

Advertisement

 

 

Advertisement

 

 

Advertisement

Ma’aikatar harkokin wajen Ghana ta fitar da sanarwar da ke karyata wani labari da ke cewa ta gargaɗi ‘yan kasarta kan zuwa Najeriya.

Ciwon ciki zai hana Ronaldo haskawa a wasan sada zumuncin Najeriya da Portugal

A yammacin jiya Laraba ne dai aka ga wata sanarwa a kafofin sada zumunta da ke cewa Ghana ta bukaci ‘yan kasarta su yi taka tsantsan yayin ziyartar Abujan bisa dalilai na tsaro.

Advertisement

Sanarwar tazo da bazata, duba da kyakykawar alakar da ke tsakanin kasashen na Ghana da Najeriya da kuma irin ce-ce-ku-ce da har takai ga harzuka wasu hukumomin Najeriya da makamanciyar wannan sanarwar ta yi a baya bayan nan.

Sai dai kuma da safiyar wannan Alhamis ɗin ma’aikatar harkokin ƙetaren kasar ta ce bata da masaniya kan wancan sanarwar.

Advertisement

Hakazalika ba ta samu wasu bayanai da ke nuna cewa Najeriya barazana ce ga ‘yan kasar ba. Sannan sun nemi afuwa kan yanayi ko tashin hankali da wannan sanarwa ta farko ta jefa matafiya.

Advertisement
Advertisements
Advertisement
Click to comment

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Trending